Explorermind Lyrics

Ko Wuya Ko Dadi Lyrics – Sadiq Saleh

Download | Fast Download

Ko Wuya Ko Dadi Lyrics

Ko wuya ko dadi

Ni dake ba zamu rabe ba

Ka zamo ni na zama kai

Ba ranar rabuwa

Ko wuya ko dadi

Ni dake ba zamu rabe ba

Ka zamo ni na zama kai

Ba ranar rabuwa

Dani dake soyayya ta ginu

A zuciya ta ke na saka kin sanu

Kice dani kin barni na banu

Shine kadai zai sanya ayi mini duren kunu

Kiii ni dai zama dake daram dam-dam

Na rike ki ta kam kam-kam

Makiyan mu suje chan

Banda son ki bansan komai ba

Nima sai da kai

Ba ya kai

Ka sarkafe mini a zuciya ta

Ba ya kai

Allah yana son mai yafiya

Kuma mai zance daya

Baya son danne gaskiya

Hali na masovi na

Ka zame mini number daya

Annurin zuciya

Cikin ajin ka nayo matsaya

Ka gyara karatu na

Wa zan rike wannan duniya?

Mai kyau ba kwalliya

Kaine kake sa navi dariya

Ka saita tunani na

Sai da kai

Ba ya kai

Ka sarkafe mini a zuciya ta

Ba ya kai

Jaruma, sannan gimbiyar mata kece

Na yaba, tauraruwar su mata ke daya ce Zan fada, koda za’a ce mini na zauce

Ke kadai ce wacce nasa a rai na tantance

Na rike ka hannu biyu baby na

Kai kazam fitila annuri na

Ko ana fizgemin nama na

Zan yabe ka da karfin harshe na

Sai da kai

Ba ya kai

Ka sarkafe mini a zuciya ta

Ba ya kai

(Nima sai da ke)

(Ba ya ke)

(Kin sarkafe mini a zuciya ta)

Listen & share

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *