Danmusa New Prince – Gnb Lyrics

Download | Fast Download

Download Danmusa New Prince Gnb Lyrics, audio mp3

Talented Nigerian musician Danmusa New Prince dished out another amazing song tagged ‘Gnb Lyrics’.

This is another impressive song from the above-mentioned musician, worth adding to your music playlist.

Listen & Share

GNB Lyrics

(Bayo)
Ba bata lokaci rabin awa (rabin awa)Muyi magana, da fari in miki sallamaKi kula ni man, na miki ne koko banyi ba?Dana ankara, sai naga itama fah na mata

Ganin ki nayi banaKuma zan so ki kaini gidaDon inje in kalli yan’uwaToh su ganni in gan su, mu san matsayaKudin ki zana biyaKo gobe ne da sassafiyaRaba goro mu san falalaWayyo ni soyayyah ruwan madaraDaga wasa sai naji na fadaZuciya kuma ta kokaCiki kaman an sa sarka, haaa ah-haaGanin ki ni kuma na sabaA kan ki nayi ta aron jamfaDuk lokacina na bata, haa ah-haa

Ni banzo da aboki baBare kice mini nayi karyaIn na fada miki suna naKarki yarda kice a’ahBanyi kama da kazami baNaga kina kuma kallo naDon Allah karda ki ja bayaKarki kori batun Musa

Fada min in baki so naIn san ya zan da rainaIn san inda zan kamaDadai so ne ki bani kauna

Na ji wasu sun ce muna kamaKema kin ji yarinya fadaKinsan ita soyayyah-kaunaKe sawa a biye zuciyaKarki karaya don Allah kula, wayyo

Ganin ki nayi banaKuma zan so ki kaini gidaDon inje in kalli yan’uwaToh su ganni in gan su, mu san matsayaKudin ki zana biyaKo gobe ne da sassafiyaRaba goro mu san falala, wayyo ni soyayyah ruwan madaraDaga wasa sai naji na fadaZuciya kuma ta kokaCiki kaman an sa sarka, haaa ah-haaGanin ki ni kuma na sabaA kan ki nayi ta aron jamfaDuk lokacina na bata, haa ah-haa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *