Auta Waziri – Kewa Mp3 Download & Lyrics

Download | Fast Download

New music alert from Auta Waziri Kewa Mp3 Download & Lyrics

Nigerian northern musician Auta Waziri comes through with a banging hot song tagged “Kewa Mp3 Download & Lyrics” available for download on our website.

This is an impressive song from the above-mentioned musician, worth adding to your music playlist.

Listen & Share

Kewa Lyrics by Auta Waziri

Auta Waziri kuke ji Malam
Kewa (kee-ee-wa)KewaIna kewaIna kewar (masoyiya)Kewa (kewa)KewaIna kewaIna kewar masoyiya
Ina kewaIna kewar masoyiyaIna kewaIna kewar aminiyaAbokiyar shawara
Ke ce kin daraKin san in ba ga ke baSai in hakuraKi bani yar damaA san da ni nima
Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciyaKi kauda yan gulmaIrinki ke nemaSuna ta shan famaSun zaga ko ina
Mace ba aiba keceA ido riba keceKuma kin san mundaceA kanki na zauceMagana daya (ba shakka)
Bude kanjin kaTa ya-ya zai dauka? Samun ki baiwa ceBakya fushiKi murmushiDan sanki na shiga rai na
Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi naNasan kina da buriKuma sannan kina da tsarin kiDa zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon kiFarar tumfafiya ta daban cikin mata
A sanki nai rata a kanki na gane kai naKece naiwa alkawariMace daya kuma kin zarce dariKinzam min bangon sikari ko a ina keceSirrin ciki yazo fili
Kin iya ado da dan kwaliMai kyan ido da sa kwalliAn iya maki zanen lallaiTunda na sameki na hutaSaura sun ka kazanta
Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furtaAkwai dadi abun da kakeso in ya so kaAshe fatan da kakewa wasu watarana zai bikaSo sa’a ce, samun nasara ce, ke sa ai dace ni kam na samuSo akwai tsada
Sanyi sai randaShanu ke hudaFurar mu nai damuNai nasarar samun kiBar ni na zam jigon kiZan boye sirrinki ba ran da zan tona
Kewa (kee-ee-wa)KewaIna kewaIna kewar (masoyiya)Kewa (kewa)KewaIna kewaIna kewar masoyiya
Beat Ali’s prodution

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *