Ali Jita – Aminiya Lyrics

Download | Fast Download

Download Ali Jita – Aminiya Lyrics, audio mp3

Talented Northern Nigerian musician Ali Jita comes through with a brand new song tagged “Aminiya Lyrics, audio mp3”.

This is an impressive song from the mentioned above musician worth adding to your music playlist.

Listen & Share

Aminiya Lyrics

Sabuwa ce rayuwa na tsinci kainaDuniya ce aka ce wa makarantaSabuwa ce rayuwa na tsinci kainaDuniya ce aka ce wa makaranta

Da fari Allah zanyi wa godiya taShi ya tsara min haka a rayuwataDuniya sabuwa gani a cikin taKuma na samu kula an bani gataRayuwa kai ka zamo garkuwa taGani na zo zan mika godiya taDolene inyi taimako da kan kainaInda ba’ayi samsam bakya samu naRayuwa juyi, shiene ya juyo kainaAkwai tausayi a cikin labarinaGodiya daina kin ji yar’uwa taDuniya ce haka take makaranta

Tukuici ne, yaba mai yi ma kyautaTaro na bakake, farin ciki zau bambantaKyan hali jari ne, yanzu nine zan laburtaTausayi da kulawa samsam baka da muguntaHaduwa tawa da kai a rayuwataNaji dadi rabuwar mu bani fata

Nima da yarda da halin ki yanmataA tara dubu ciki kece za kiyi rataAkwai natsuwa a gun ki kinyi bajintaKun ganta nan, ko’a ina zani fade taKin ci suna a gare ni yar’uwa taRabuwata sam ni da ke bani fata

Sabuwa ce rayuwa na tsinci kainaDuniya ce aka ce wa makarantaSabuwa ce rayuwa na tsinci kainaDuniya ce aka ce wa makaranta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *